Siyasar Najeriya
Karamin ministan kwadago, Festus Keyamo, ya ja hankalin yan Najeriya da kada su yarda malaman addini su juya su a tsarin zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa.
Tsohon dan takarar gwamnan Plateau na APC, Victor Dimka, ya yi hasashen cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Bola Ahmed Tinubu ne zai lashe zaben 2023.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, a ranar Laraba, ya bawa kiristoci tabbacin cewa babu abin tsoro game da tikitin musulmi da musulmi na Sanata Ka
An zabi Godsday Elder Orubebe ya jagoranci yakin neman zaben Ovie Omo-Agege a Delta. Ima Niboro ya bada sanarwar nada Orubebe wanda bai dade da barin PDP ba.
Magnus Abe ya ce ‘Dan takaran Gwamnan Ribas bai cikin ‘ya ‘yan jam’iyya, kuma bai bada gudumuwar komai a tarihin APC ba, don haka ba zai mara masa baya ba.
APC ta tsaida ‘Dan takara a Sokoto daf da lokaci zai kure. A zaben 2023 mai zuwa, Jam’iyyar APC ta ba Mutumin da yake da Digiri 6 takarar Mataimakin Gwamna.
Dazu Muhammadu Buhari ya yi huduba da ya ziyarci Sarkin Daura a karon karshe a matsayin Shugaban Najeriya, ya ce babban abin da ya bar wa yaran shi ne ilmi.
INEC ta ce saura kwana uku kacal lokaci ya kare, har yanzun jam'iyyun NNPP da AAC ba su miƙa sunayen yan takararsu na matakin johohi ba, wanda ya haɗa da na
A yau ne mu ka fahimci cewa Gwamnonin APC da ke kan mulki sun ji haushi da jin Bola Tinubu ya zabi Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa na zaben 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari