Siyasar Najeriya
Gwamnan Sokoto da takwaransa na jihar Bauchi da tsohon gwamnan Kwara sun gana da tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, kan yuwuwar yin sulhu.
Dan majalisar jiha ya yi sallama da kujerarsa bayan da ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa ta SDP. Majalisa ta sanar da neman mai maye gurbin kujerarsa.
Dr Doyin Okupe, tsohon mai magana da yawun shugaban kasa kuma jigo a jam’iyyar PDP ya fice daga takarar shugaban kasa a 2023 da 'yan Najeriya ke fuskanta...
Matasa da mata 2,200 a Gombe ne Sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya a majalisar dattawa ta kasa, Sanata Danjuma Goje ya ba tallafin sana'a a mazabarsa ta jihar
Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya ba ‘yan Najeriyan da suka wuce shekaru 70 shawarar dakatawa daga tsayawa takarar shugaban kasa. A cewarsa, zai fi dacewa su
APC ta samu kan ta a cikin hargitsi bayan zaben shugabannin da aka shirya. Abdullahi Adamu da Abubakar Kyari su na rike da mukamai a majalisa kafin a zabe su.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, kuma gwamnan jihar Ribas ya bayyana cewa, yana da yakinin shi zai gaje Buhari a zabe mai zuwa na 2023 da yardar Allah
Rashin kwanciyar hankali ya mamaye jam'iyyar APC,yayin da mafi yawan tsoffin 'yan jam'iyyar adawa ta PDP suka dauki karbe ragamar shugabancin jam'iyyar na kasa.
Sanata Orji Kalu ya yada wani bidiyo da ke nuna lokacin da yake buga wasan dara tare da sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adamu tsohon gwamnan jihar Nasaraw
Siyasar Najeriya
Samu kari