Siyasar Najeriya
Gwamnan Kano mai barin gado, Abdullahi Umar Ganduje ya ce Allah ne kadai yasan wanda zai mikawa ragamar mulkinsa ranar 29 ga watan Mayu, na wannan shekara.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwacin cikawa ƴan Najeriya dukƙanin alƙawuran da ya ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓe. Tinubu ya bayyana hakan ne a Rivers.
Biyo bayan ƙin amincewa da sakamakon zaɓen da Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da kuma Peter Obi na Labour Party su ka yi, an samu wasu lauyoyi guda 50 da su ka
Yayin da Femi Gbajabiamila ya jagoranci majalisar wakilai, Ahmad Lawan ne a majalisar dattawa. An kawo jerin 'Yan majalisar da suka yi fice a majalisa ta 9.
Rundunar sojin Najeriya ta gargadi masu kokarin ganin sun kulla makarkashiyar da zata hana rantsar da sabon shugaban kasa Asiwaju Ahmed Bola Tinubu inda suka ce
Shugabannin jam’iyya sun koyawa wasu jiga-jigan ‘Yan siyasa darasi bayan an yi bincike, an dakatar da su. An zargi tsohon Gwamna da Sanata da wasu da cin amana.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce ya gana da Tinubu a Legas a shekarar 2018 domin ya jawo hankalinsa ya bar APC zuwa PDP su haɗu don kawar da Buhari.
Bayan rikice-rikice da kai ruwa rana tsakanin mambobi, jam'iyyar PDP ta ayyana Sunday Bisi a matsayin sabon shugaban jam'iyya reshen jihar Osun bayan zaɓe.
A yayin da ya ke ziyarar duba ayyukan da gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike ya yi, zababben shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi wasu muhimman jawabai ga mutanen
Siyasar Najeriya
Samu kari