Siyasar Najeriya
Babbar Kotun tarayya mai zama Warri, jihar Delta ta tunbuke hadimai 18 da shugabar hukumar raya yankin Neja Delta, Lauretta Onochie, ta naɗa ba kan ka'ida ba.
Gwamnonin jam'iyyar APC, sun shirya gudanar da taro domin kawo ƙarshen tirka-tirkar da ake yi kan shugabancin majalisa ta 10. Gwamnonin za su yi taron ne a yau.
Jam'iyyar PDP ta dauki lambobin yabo ta karrama wasu jiga-jiganta a kasar nan yayin da ake ci gaba da fuskantar cece-kuce game da yadda suka yi zaben 2023.
Bayan shan kaye a zaben da aka gudanar a kasar nan, dan takarar sanatan Bauchi ya sake komawa APC. A jawabansa, ya fadi dalilin da yasa ya koma APC a yanzu.
Shugaban kasa Nijar ya bayyana tasirin amfani da Naira da kasarsa za ta yi amfani da ita nan ba da jimawa ba saboda wasu dalilai na tattalin arziki da ake ciki.
Hadimin Tinubu ya ce ba zai yi gantali ba, zai mulki Najeriya a cikin kasar nan ba tare da an samu wata matsala ba kamar yadda wasu ke tunani idan an rantsar.
Dan takarar gwamnan jihar Ogun a zaben bana ya ce akwai wadanda ke bibiyar rayuwarsa za su yi masa illa bayan da ya shigar da kara a gaban kotu game da zabe.
Wani ɗan takarar shugaban ƙasa, Victor Vishnay, ya nemi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya soke rantsar da Bola Ahmed Tinubu a matsayin zaɓaɓben shugaban ƙasa.
Wasu daga cikin gwamnoni masu barin gado za su bar magadansu, da biyan bashin albashin ma'aikata mai ɗumbin yawa. Daga cikin su akwai Matawalle na Zamfara.
Siyasar Najeriya
Samu kari