Siyasar Najeriya
'Yan Najeriya sun nemi a kamo wani faston da ya bayyana bakar kiyayya ga Bola Ahmad Tinubu yayin da ake kokarin hada kan 'yan Najeriya a wannan yanayin yanzu.
Malamin addinin kirista ya bayyana yadda 'yan Najeriya suka ki karbar Peter Obi a matsayin shugaban kasa duk da kuwa Alllah ne ya zabe shi ya yi wannan aikin.
Yayin da ake ci gaba da takaddama kan shiyyar da zata jagoranci majalisar tarayya ta 10, manyan arewa sun zauna a Kaduna, sun ce arewa kaɗai zata karbi ragama.
Dan takarar shugaban ƙasa a babban zaben 2023 karkashin inuwar PDP, Atiku Abubakar, da Namadi Sambo, sun nuna har yanzu suna sa ran samun nasara a gaban Kotu.
Muktar Aliyu Betara, ɗaya daga cikin ƴan takarar da ke neman kujerar kakakin majalisar wakilai, ya bayyana dalilin na bijirewa APC kan shugabancin majalisar.
Zababben mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya ce gwamnatin Tinubu ba zata maimaita kuskuren da shugaba Buhari da Jonathan suka yi ba a baya.
Wata kungiya ta zargi gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da haɗa hannu da Bola Ahmed Tinubu, wajen ruguza ƙarar da 'yan adawa suka shigar a gaban Kotun zabe.
Mataimakin shugaban kasa mai jiran gado, Sanata Kashim Shettima, ya ce APC ta duba muhimman abubuwa kafin cimma matsayar goyon bayan Godwin Akpabio da Abbas.
Dan takarar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar LP, Peter Obi, ya ce a lokutan baya, shugaban INEC, Mahmud Yakubu, ya yi aiki a karkashinsa a kwamitin TETFUND.
Siyasar Najeriya
Samu kari