Siyasar Najeriya
Babbar jam'iyya adawa ta ƙasa PDP ta musanta jita-jitar da mutane ke yaɗawa cewa mai neman zama gwamnan Katsina, Yakubu Lado Dan Marke ya janye daga takara.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kama wasu kayayyakin aikin zabe da kuma katunan PVC masu yawa a wani yankin jihar Legas da ke Kudu maso Yammacin kasa.
Siyasar Kano Sabon Salo: Yayin da ake Tunkarar Zaben Gwamnan Jihar Kano Anya Ba Alamu ne Dake NUNa Cewar Tarihi e Yake Shirin Sake Maimaita Kansa Ba ne Kuwa
Wasu mahara da ba a tabbatar ko su wanene ba sun tafi gidan dan takarar majalisar jiha karkashin jam'iyyar PDP a jihar Imo, Ifeanyi Ozoemena, sun kona gidan.
Bayanan da suka riske mu yanzu haka sun nuna cewa hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa ta gama duk wani shiri na kara mako guda a zaben gwamnonin dake tafe.
A shirinsa na ganin sun kawar da jam'iyyar APC daga kan madafun iko, 'yan takarar gwamnan na jam'iyyu huɗu a jihar Nasarawa sun janye wa takwaransu na PDP.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, da kwamishinoninsa a halin yanzu suna taro. Wannan taron ba zai rasa nasaba ba da zaben gwa
Alhassan Ado Doguwa yana sha’awar zama Shugaban majalisa, sannan Sani Musa, Barau Jibrin, Orji Uzor Kalu, Godswill Akpabio su na harin kujerar Ahmad Lawan.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta kori ɗan takarar mataimakin gwamnan jihar Benuwai na jam'iyyar Labour Party ana dab da zaben gwamnoni.
Siyasar Najeriya
Samu kari