Siyasar Najeriya
Mu'azu Babangida Aliyu, taohon gwamnan a jihar Neja da ke arewa ta tsakiya a Najeriya ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Yayin da zabe ke kara matsowa, jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta fatattaki ɗan takarar mataimakin gwamna da wasu shugabanninta a jihar Katsina kan cin amana.
Wasu 'yan daba sun yi ruwan duwatsu kan ayariɓ tawagar kamfen ɗan takarar gwamna karkashin inuwar Labour Party a jihar Kaduna, Jonathan Asake, sun jikkata 4.
Abu Namu Maganin a Kwabe Mu: Gbajabiamila Shugaban Malisar Dokoki Tsohon Bulailiya ne ya Kere Sa'a A Jerin Wadanda Zasu Iya Zamtowa Tinubu Shugaban Ma'aikata
Kotun daukaka kara dake zamanta Abuja ta yi watsi da karar da jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta shigar na neman soke tikitin Tinubu da Shettima na APC
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana yadda ta shawo kan lamarin tsaro da ya kunno kai a lokacin da 'yan ta'adda suka so kai hari kan masu akda kuri'u a kasar.
Kotun koli ya bayyana maye gurbin Shekarau da Hanga a matsayin dan takarar sanatan Kano ta tsakiya a majalisar dattawa ta Najeriya a zaben bana da a ka yi.
Abokin takarar Nura Khalil, dan takarar gwamnan NNPP ya bayyana komawa tsagin dan takarar gwamnan jam'iyyar APC Dikko Radda a zaben gwamna mai zuwa nan kusa.
Nyesom Wike ya ce dole ayi waje da wadanda suka taimaka wajen ba Atiku Abubakar tikiti. Wike yana ganin an saba doka da aka tsaida ‘Dan Arewa takara a 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari