Siyasar Najeriya
Majalisar dokokkn jihar Ogun ta sake zaben Mista Olakunle Oluomoa matsayin shugaban majalisat dokokin jihar bayan an kai ruwa rana a zaman zaɓen ranar Talata.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya tura wa majalisar dokokin jihar Kano sunayen mutane 19 da yake fatan naɗawa a matsayin kwamishinoni a gwamnatinsa.
Tsohon ɗan majalisar wakilan tarayya, Hon Gudaji Kazaure, ya bankaɗo sunayen manyan kusoshin gwamnatin Muhammadu Buhari, da ya kamata a cakumo su yi bayani.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kara wa Nuhu Ribadu, tsohon shugaban EFCC girma daga mashawarci na musamman kan tsaro zuwa mai bada shawara kan tsaron kasa.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Imo a watan Nuwamba mai zuwa, gwamna Hope Uzodinma mai neman tazarce ya karɓi jiga-jigan PDP da suka sauya sheka.
Lauyan APM ya ki janye kararsa a kotun zaben 2023. Jam’iyyar APM ta ce Kashim Shettima ya saba doka, ya shiga takara biyu, APC ta nemi Alkalai su kora karar.
Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa Sakata Godswill Akpabio, mai goyon bayansa ne tun kafin ya zama gwamnan jihar Ribas a 2014 da 2015.
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya tabbatar da cewa alamu sun nuna uban gidansa, Nyesom Wike, na shirin tsallakawa zuwa APC, ya roƙi kar ya nesance shi.
Neman kujerar Minista a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, ya jawo sabani tsakanin wasu cikin jagororin jam’iyyar APC musamman tsofaffin Gwamnoni da su ka bar ofis.
Siyasar Najeriya
Samu kari