Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu, ya rantsar da sabbin kwmaishinoni 25da ya naɗa kana ya bai wa kowanensu ma'aikatun da zai jagoranta a matsayin mamban SEC.
Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya gana da Kwamared Adams Oshiomhole, tsohon shugaban APC na kasa a birnin tarayya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci shugaban hukumar NIMC, Aliyu Abubakar Aziz, ya tafi hutun dole kafin yin ritaya, ya kuma naɗa sabon shugaba na riƙo.
Wani matashi dan Bauchi, Khamis Musa Darazo, ya sha alwashin sauya sunan diyarsa zuwa na mahaifiyar shugaban kasa Bola Tinubu idan ya yi nasara a kotun zabe.
Babban malamin coci, Fastor Kingsley Okwuwe, ya bayyana cewa an masa wahayin cewa Peter Obi na Labour Party ne zai samu nasara a Kotun zaben shugaban ƙasa.
Sokoto- Kotun sauraron korafin zaben gwamnan jihar Zamfara ta kammala sauraron kowane ɓangare a ƙarar da Matawalle ya kalubalanci nasarar gwamna Dauda Lawal.
Uwar jam'iyyar PDP ta ƙasa ta sanar da naɗa kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar PDP reshen jihar Kogi karƙashin jagorancin tsohon sanatan Abuja, Philip Aduda.
Ministar harkokin jin ƙai da yaye talauci, Dakta Betta Edu, ta bayyana cewa shugavan ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na shirin cire yan Najeriya daga kangin talauci.
Wata kungiyar jama'a ta roki shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da ya sanya baki a kan takkadamar da ke kewaye da gudanarwar kotun zabe a jihar Kano.
Siyasar Najeriya
Samu kari