Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Adamawa ya yi kalamai masu taushi bayan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Nyesom Wike a matsayin sabon ministan birnin tarayya Abuja.
Rikicin shugabancin da ya hana jam'iyyar PDP kataɓus ya sake dawowa ɗanye yayin da babban jigo, Daboikiabo Warmate, ya kai ƙarar ginshiƙai uku gaban Kotu .
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kano, ta tanadi hukuncinta kan shari'ar da ke neman sauke Abba Kabir Yusuf, na NNPP daga kujerar gwamnan Kano.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sanu, ya yi magana kan raɗe-raɗin cewa, jam'iyyun adawa na shirin haɗewa waje ɗaya kafin zuwan zaɓe na gaba.
An buƙaci shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio da ya miƙa takardar murabus ɗinsa daga shugabancin majalisar saboda tarihin cin hancin da yake da shi.
Gwamnan jihar Katsina ya nada Naufal Ahmed ya jagoranci sashen kimiyya da fasaha. Wani matashi da aka ba kujerar mai bada shawara shi ne Muhammad Nuhu Nagaske
Kungiyar mata injiniyoyi a Najeriya sun roki Tinubu ya tabbatar da ba su damar gyara matatun man Najeriya a cikin kankanin lokacin da ba a yi tsammani ba..
Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna FOWN ta bankaɗo wani sabon tuggu da a ke shiryawa domin ɓata sunan ɗan takarar PDP, Atiku Abubakar a idon ƴan Najeriya.
Shugaban masatan PDP ya ce nan ba da dadewa ba za a ba Tinubu taliyar karshe. Ya ce dama Atiku ne ya ci zaben bana ba Tinubu da jam'iyyar APC a zaben bana ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari