Siyasar Najeriya
Gawar tohon gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, wanda ya mutu a Jamus ta iso gida Najeriya yau Jumu'a, 5 ga watan Janairu, 2024, ya mutu ne sakamkon ciwon daji.
Gwamna Biodun Oyebanji na jihar Ekiti ya shaida rantsuwar kama aikin sabbin ciyamomi 38 da mataimakansu, ya ja kunnensu kan sha'anin tsaro a yankunan su.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Ribas mai biyayya ga gwamna Fubara, Edison Ehie, ya janye ƙarara da ya shigar da yan majalisa 25 da suka koma APC.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya amince da naɗin wasu sarakunan gargajiya 6 da zasu dare karagar mulkin a yankunansu, sannan ya ƙara wa wasu girma.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi martani kan batun shirin sake tsayawa takarar Atiku Abubakar a zaben 2027. Atiku ya yi takara har sau shida.
Shugaban cocin INRI Spiritual Evangelical, Primate Babatunde Elijah Ayodele, ya yi hasashen ficewar Gwamna Umo Eno daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.
Malamin addinin musulunci ya shawarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya koma cikin littafin Allah mai tsarki watau Alkur'ani akwai maganin kowace damuwa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya rantsar manyan sakatarori 11 da maau ba shi shawara ta musamman 14 yayin da ake dakon hukuncin kotun kolin Najeriya.
Wani fitaccen malamin addinin kirista, Joshua Iginla, ya yi hasashen cewa idan Gwamna Abba Kabir Yusuf bai yi da gaske ba to zai rasa kujerarsa a kotun koli.
Siyasar Najeriya
Samu kari