Siyasar Najeriya
Sanata Magnus Abe ya bayyana cewa tuni ya kama hanyar sake komawa jam'iyyar APC bayan ya sha kaye a zaben gwamna na ranar 18 ga watan Maris, 2023.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya bayyana cewa jam'iyyarsa za ta shiga gaban PDP wajen zama babbar jam'iyyar adawa a Najeriya.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya rabawa wasi bayin Allah tallafin motoci kirar sharon guda 60 domin su dogara da kansu a Kano.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa babu wani rikicin siyasa da zai sanya ya kasa cigaba da ayyukan da yake yi a jihar Rivers.
Wata mata ta haddasa gaba tsakanin Gwamna Rotimi Akeredolu da Mataiakinsa. Marigayi gwamna Rotimi Akeredolu ya yarda da Lucky Aiyedatiwa kafin a ci amanarsa.
Edision Ehie, ya yi murabus daga kujerar shugaban tsagi ɗaya na majalisar dokokin jihar Ribas, ya kuma aje kujerar mamba mai wakiltar mazaɓar Ahaoda ta gabas.
Shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya buƙaci kowane ɓangare da sabani ya shiga takaninsa da ɗan uwansa a jihar Benuwai su haɗa kai wuri ɗaya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa ba shi da burin da ya wuce ya gina al'umma mai cike da gaskiya da adalci da kawar da rashin haɗin kai.
Wani farfesa a fannin kimiyyar siyasa a jami'ar Nasarawa, Jideofor Adibe, ya ce zaben 2023 kaɗai ya isa a ce shugaban hukumar INEC na ƙasa ya yi murabus.
Siyasar Najeriya
Samu kari