Siyasar Najeriya
Wata babbar kotu mai zamanta a jihar Rivers ta dauki mataki kan karar da aka shigar a gabanta ana kalubalantar yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Wike da Fubara.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin cewa jam'iyyar za ta lashe dukkan zabukan cike gurbi da za a yi a fadin kasar nan.
Mambobin Majalisar jihar Ogun sun tsige kakakin Majalisar, Kunle Oluomo kan badakalar makudan kudade da mulkin kama-karya, sun zabi sabon shugaba.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP za ta ƙara fuskantar shari'a a gaban kotu kan rashin shirya taron majalisar zartarwa NEC na kasa tun bayan babban zaben 2023.
Rahoto ya bayyana cewa rundunar ƴan saɓda ta ƙara tsaurara matakan tsaro a majalisar dokokin Filato yayin da korarrun ƴan majalisa ke neman tada rigima yau.
‘Yan sanda dauke da makamai, a ranar Talata, sun harba barkonon tsohuwa ga ‘yan majalisar dokokin jihar Filato su 16 da kotun daukaka kara ta kora.
Shugaban majalisar dokokin jihar Nasarawa, Ɗanladi Jatau, ya buƙaci yan adawa su haɗa kai da gwamnatin Abdullahi Sule domin ci gaban jihar Nasarawa.
Iyalan marigayi tsohon gwamnan jihar Ondo sun sanar da ranar da za a yi masa jana'iza a kai shi makoncinsa bayan ya rasu a ƙasar Jamus sakamakon ciwon kansa.
Bashir Ahmad tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi martani kan yiwuwar sauya shekar Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jam'iyyar APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari