Siyasar Najeriya
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar YPP kuma jigo a jam'iyyar APC, Adamu Garba, ya yi martani kan rade-radin yiwuwar sauya shekar Kwankwaso zuwa APC.
Muhammad Badaru, ministan tsaron Najeriya ya yaba da irin yadda Umar Namadi ya ɗauko ayyukan alheri a jihar Jigawa yayin ziyarar da ya kai ta farko ranar Asabar.
Jam'iyyar NNPP a Najeriya ta bayyana cewa har yanzu Sanata Rabiu Kwankwaso ba dan jam'iyyar ba ne yayin da ta ce Abba Kabir shi ne shugaba a Kano.
Hajiya Inna Galadima ta zama mace ta farko da ta samu nasarar zama shugabar ƙaramar hukuma a jihar Borno bayan lashe zaɓen da aka yi ranar 20 ga watan Janairu.
Godswill Akpabio, shugaban majalisar dattawa ya sha suka sosai a jiharsa saboda zarginsu da neman kwace iko da karfi a jihar, an zarge shi da raba kan yan jihar.
Yanzu muke samun labarin yadda gwamnan jihar Legas ya haramta amfani da robobin abinci a jiharsa duba da yanayi na muhalli da kuma tsaftar jihar mai cunkoso.
Tsohon ministan Buhari ya bayyana cewa, duk abinda ke faruwa a Najeriya sakamako ne na abin da 'yan Najeriya suka zaba a zaben da ya gabata a kasar.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa ko yanzu sun nuna wa duniya yawan jama'a da suke da shi a jihar Kano lokacin zabe.
Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana irin makircin da aka so kulla masa saboda sa ran APC zata yi nasara a kotun koli.
Siyasar Najeriya
Samu kari