Siyasar Najeriya
Kotun ɗaukaka kara ta ci tarar ɗan takarar PDP mai shigar da ƙara N500,000 yayin da ta tabbatar da nasarar kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo.
Bayan barin ofis da shekaru biyu, Sanata Adams Oshiomhole ya zargi gwamnonin lokacinsa da neman nuna masa yadda zai jagoranci APC a matsayinsa na shugaba.
Ana ta kokarin ganin an sasanta sabon Gwamnan Ribas da Nyesom Wike. A nan aka ji Shugaban kasa ya yi watsa-watsa da Gwamna Simi Fubara wajen taron sulhu.
Kotun daukaka kara mai zama a Abuja ta kawo karshen taƙaddama kan kujerun santan Sokoto ta kudu na sanatan Sokoto ta arewa a zaben ranar 25 ga watan Fabrairu.
Bola Ahmed Tunubu ya fara tattaunawa neman shawari kan wanda ya cancanta ya maye gurbin Simon Lalonga a matsayin ministan kwadago da samar da aikin yi.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana dalilin da ya sanya ya kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar, Nyesom Wike.
Yan siyasa mata da suka fito aka dama da su a zaben shekarar 2023 sun bayar da mamaki. Matan dai sun samu nasara a kujerun siyasa da dama da suka yi takara.
Shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagun, ya ce babu wani ɗan jam'iyar da ya fi karfin a hukunta shi, yana cewa Wike da wasu zasu ɗanɗana kuɗarsu.
Babban jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya bayyana dalilin da ya sanya ake alakanta matsalolin jam'iyyar da Rabiu Musa Kwankwaso.
Siyasar Najeriya
Samu kari