Siyasar Najeriya
Jam'iyyar PDP ta bayyana gamsuwarta bisa hukuncin kotun ɗaukaka ƙara ma tabbatar da nasarar mambobin majalisar tarayya huɗu da suka fito daga jihar Sakkato.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya zargi gwamnatin Tinubu da yi masa barazana domin hana shi sukar da yake yi.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Rivers ta sake nanata cewa kujerun yan majalisar da suka sauya sheka zuwa APC, har yanzu babu kowa a kansu.
Za a ji jerin Gwamnoni da masu jiran gado da Kotu ta tsige bayan hawa mulki ko ana shirin rantsar da su a sakamakon lashe zabe da INEC ta shirya a PDP da APC.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike, ya gargadi yan siyasa da kada su cire tsanin da suka yi amfana da shi domin kai wa ga manyan mukamai.
Wata kungiya ta yi ikirarin cewa Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan Kaduna yana shirya makirci don kawo cikas ga gwamnatin Bola Tinubu ta hanyar amfani da dansa Bello.
Masanna sun yi kira ga Shugaba Bola Tinubu ya saka baki a rikicin siyasar Jihar Kano wacce suka ce tana iya shafar tattalin arzikin Najeriya da zaman lafiya.
Omoyele Sowore ya bayyana kadan daga abubuwan da ya yi na tallafawa Peter Obi ya tsira daga tsige shi a shekarun baya da kuma wajen takarar shugaban kasa.
Mun tattaro jerin gaba 6 da su ka fi zafi a siyasar Najeriya. Magoya bayan Rabiu Kwankwaso da na Malam Ibrahim Shekarau da Abdullahi Ganduje ba su jituwa a Kano
Siyasar Najeriya
Samu kari