Siyasar Najeriya
Ƙungiyar APC Youth Solidarity Network ta fito ta ba da hakuri kan zanga-zangar da ta jagoranta domin ganin an tsige Ganduje daga shugabancin jam'iyyar APC.
Shugaban APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce jam'iyyar na shirin karɓe wasu jihohi da kuma tabbatar da nasarar Bola Tinubu a karo na biyu a 2027.
Babbar kotun jihar Ribas ta ce dokar da ta tsawaita wa'adin ciyamomi da kansilolia jihar Ribas ba ta halatta ba saboda ta tabawa kundin tsarin mulkin Najeriya.
Tsagin jam'iyyar APC na Arewa ta tsakiya ya fara hadaka da APC a Arewa ta yamma domin kawar da Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin Jam'iyyar APC ta kasa.
Wani shugaban matasa, Mr Akinniyi, ya yi bayanin muhmmancin Kwankwaso da Obi su hakura sun dawo PDP domin tsige Bola Tinubu daga mulki a zaɓen 2027.
Tsohon shugaban ƙasa, Dr Gooduck Ebele Jonathan ya shawarci Gwamna Fubara da Nyesom Wike su haƙura su haɗa kansu idan suna kauna da kishin mutanen Rivers.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin kamfen Atiku Abubakar a zaɓen 2023, Daniel Bwala ya ce idan Peter Obi ya yi sa'a zai iya zama shugaban ƙasa a zaɓen 2039.
Kotun hukunta manyan laifuffuka ta duniya (ICC) tana neman firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ruwa a jallo saboda kisan kiyashi da ya jagoranta a zirin Gaza.
Farfesa Usman Yusuf daya daga cikin dattawan Arewa ya ce Bola Tinubu bai tabuka komai ba cikin shekara da ya yi yana mulki sai kara jefa al'umma cikin wahala.
Siyasar Najeriya
Samu kari