Siyasar Najeriya
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan yarjejeniyar da ya cimmawa da Tinubu.
Dan takarar gwamnan jam'iyyyar All Progressives Congress (APC), Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi magana kan hukuncin kotun koli wanda ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimmin kira ga gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) bayan sun gudanar da taro a birnin tarayya Abuja.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi magana kan yiwuwar kwace mulkin kasar nan daga hannun jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa hukunce hukuncen da kotun kolin Najeriya ta yanke ya ƙara tabbatar da cin gashin kan ɓangaren shari'a a ƙasar nan.
Kwamishinan yan sandan jihar Kano ya bayar da sabon umarni ga jami'an yan sandan jihar, biyo bayan hukuncin kotun koli da ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya shirya jagaba a majar da jam'iyyun adawa ke shirin haɗawa domin karya APC da Bola Tinubu a 2027.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya miƙa godiya ga Allah mai girma da ɗaukaka bayan kotun kolin Najeriya ta tabbatar masa da nasara a zaben watan Maris.
Kotun koli ta kori ƙarar jam'iyyar PDP ta ɗan takarar na gwamnan a jihar Abia waɗanda suka kalubalanci nasarar Gwamna Alex Otti a zaben watan Maris.
Siyasar Najeriya
Samu kari