Siyasar Najeriya
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya sallami shugaban Majalisar sarakunan gargajiya a jihar, Chidi Awuse inda ya maye gurbinsa da Eze Chike Worlu Wodo.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi magana kan siyasar uban gida da aje yi a Najeriya inda ya bayyana matsayarsa kan haka.
Yayin da ake tunkarar babban zaɓen gwamna a watan Satumba, 2024, Asue Ighodalo na PDPP ya rasa ɗaya daga cikin ƴan tawagar tallata takararsa, Felix Isuku.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar LP, Peter Obi ya caccaki yadda shugaba Bola Ahmed Tinubu ke nuna halin ko-in-kula da talakan Najeriya ke ciki.
Wani jigon PDP, Austin Okai ya bayyana cewa Yahaya Bello ya ɓuya ne a gidan gwamnatin jihar Kogi da ke Lokoja da taimakon Gwamna Ahmed Usman Ododo.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya naɗa sababbin manyan masu taimaka masa da ƙananan hadimai da masu ba shi shawara na musamman 132 a gwamnatinsa.
Tsagin jam'iyyar NNPP karkashin Dr. Boniface Aniebonamya nesanta kansa da ikiratin Rabiu Kwankwaso cewa gwamnatin tarayya ce ke kunno wutar rikicin sarauta.
Jam'iyyar adawa ta Peoples Redemption Party (PRP) ta caccaki manufofin tattalin arzikim gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Ta ce suna wahalar da 'yan Najeriya.
Wata babbar kotun jihar Ondo da ke zama a Akure ta yi watsi da kananan hukumomi 33 da gwamnatin marigayi tsohon Gwamna Oluwarotimi Akeredolu ta kirkiro.
Siyasar Najeriya
Samu kari