Siyasar Najeriya
Primate Elijah Babatunde Ayodele ya fitar da wani sabon hasashe a game da wahalhalun da ‘yan Najeriya ke ciki a karkashin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Gwamna Hycinth Alia na jihar Benuwai ya amince da naɗin Barista Deborah a matsayin sabuwar sakatariyar gwamnatinsa bayan murabus din Farfesa Alakali
Mai taimakawa tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi kan harkokin midiya, Mr. Val Obienyem ya musanta raɗe-raɗin cewa DSS sun kama tsohon gwamnan a gidansa.
Kwamitin yakin neman zaben APC a jihar Edo ya fara zargin Gwamna Godwin Obaseki da shirya wata manaƙisa da nufin ruguza zaɓen da za a yi a jihar a watan nan.
Yayin da ya rage saura ƴan kwanaki kallilan, APC ta ɗage ranakun taron shugabanni da majalisar zartaswa NEC wanda sa ran yanke makamar Dr. Ganduje.
Farfesa Charles Soludo ya bayyana cewa ko kaɗan bai sallami wani daga aiki kan bidiyonsa da ake yaɗawa yana tiƙar rawa, ya ce labarin kanzon kurege ne.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da buƙatar tsawaita wa'adin shugabannin riko na ƙananan hukumomin jihar Kano yayin da ake dakon hukunci kotu kan zabe.
Sanata Baa Mohammed na jihar Bauchi ya rantsar da sababbin kwamishinoni 3 da babban mai ba shi shawara kan harkokin tsaro, ya yi jawabi a fadar gwamnati.
Tsohon dan majalisar dokokin jihar Edo, Honarabul Emmanuel Agbaje ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP. Ya sauya shekar ne bayan ya fice daga jam'iyyar APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari