Siyasar Najeriya
Baɓban kuda a NNPP, Buba Galadima ya bayyana yadda tsohon shƴgaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, ya yi silar ficewarsa daga jam'iyyar APC mai mulki.
Yayin da ake jita-jitar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zai koma APC, jam'iyyar a Kano ta bukaci tsohon gwamnan ya nemi gafarar Bola Tinubu da Kashim Shettima.
Babban kusa a jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya, Buba Galadima, ya bayyana cewa dole ne 'yan Najeriya su tashi tsaye domin ganin an yi zabe na gaskiya a 2027.
Ministan Abuja Nyesom Wike ya ce ya so a ce an tsige gwamna Siminalayi Fubara daga kujerar gwamna sai Bola Tinubu ya cece shi. Ya ce Fubara bai nemi shi ba.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya bayyana cewa ko kaɗan bai ci amanar PDP don bayyana shirinsa na marawa shugaban kasa, Bola Tinubu baya a 2027.
Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa zai yafe wa gwamna Fubara ne kawai idan ya nemi gafara da gaskiya yayin da suke rikicin siyasa.
Hoton da ake yaɗawa na Rabiu Kwankwaso sanye da hula mai ɗauke da tamabarin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ba gaskiya ba ne, kirkirarsa aka yi.
Tsohon ministan Buhari, Abubakar Malami ya ce bangaren CPC da Tanko Al-Makura ya ce suna goyon bayan Bola Tinubu bai tattauna da su ba, ya ce bai koma SDP ba.
Sanata Natasha Akpoti ta ce an kai hari gidansu ne a lokacin da dan uwanta ya kai wata ziyara. Mutanen gari da jami'an NSCDC sun hadu sun kori maharan.
Siyasar Najeriya
Samu kari