Siyasar Najeriya
Na kusa da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Faruk Aliyu, ya bayyana cewa babu dalilin da zai sanya jiga-jigan tsohuwar CPC su fice daga jam'iyyar APC.
Tsohon ɗan Majalisar wakilan tarayya, Hon. Farouk Aliyu ya bayyana cewa da iƙon Allah shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu zai yi takwas a kan madafun iko.
Yayin da ake jita-jitar za su bar APC, tsofaffin shugabannin CPC sun bayyana goyon bayansu ga jam'iyyar da Bola Tinubu, sun ce suna nan daram cikinta.
Jam’iyyar PDP ta sake samun matsala a jihar Edo bayan dan majalisar dokoki, Nicholas Asonsere ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulkin jihar.
Tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya soki gwamnatin Tinubu da cin hanci da nuna kabilanci, yana mai cewa SDP ce za ta karbi mulki a Najeriya nan da 2027.
Babbar kotun jihar Legas ta ce sauke Mudashiru Obasa daga matsayin kakakin Majalisar Dokokin Jihar ya saɓa wa ƙa'aida da tanadik kundik tsarin mulki.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce jam'iyyar PDP ba sak komai ba game da shirin haɗakar ƴan adawa da Atiku Abubakar ke jagoranta ba bare da amince.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya bayyana cewa 'yan Najeriya ne za su fito su fafata da jam'iyyar APC a zaben shekarar 2027. Ya zargi gwamnatin APC da lalata kasa.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya bayyana cewa duk da bai kai ga yanke shawara ba amma yana da kwarewa da cancantar zama shugaban kasa a Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari