Siyasar Najeriya
Wata majiya ta ce Atiku Abubakar da Peter Obi na shirin hada kai domin kawar da gwamnatin Bola Tinubu a zaben 2027, bayan sun gane cewa hadin guiwa ce mafita.
Nasir El-Rufai ya kai ziyara Kudu maso Gabas, ya yabawa shugabannin SDP, inda ya ce jam’iyyar za ta zama babbar abokiyar hamayya a siyasa a zaɓen 2027.
Gwamna Ademola Adeleke ya sake fatali da jita-jitar cewa yana shirin tattara kayansa ya bar PDP zuwa APC a taron masu ruwa da tsaki da ya jagoranta a gidan gwamnati.
Gwamnan Rivers da aka dakatar, Simi Fubara zai sake zama da Nyesom Wike domin cigaba da zaman sulhu a tsakaninsu bayan zaman farko da suka yi a Abuja.
Hadimin ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, Lere Olayinka, ya bayyana cewa hadakar da Alhaji Atiku Abubakar ke jagoranta ta mutu murus.
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta ce a shirye take ta karɓi Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom daga PDP bayan ya kwatanta jam’iyyarsu da jirgi mai matsala.
ACF ta bayyana cewa Arewa za ta mara wa 'yan takarar da za su tsaya a zaben 2027 baya ne kawai idan suna da aniyar kare da inganta muradun yankin.
Yayin da PDP ke shirin maka gwamnan Delta a Kotu, Ɗan Majalisar Wakilai ta Ƙasa, Hon. Dennis Agbo ya fice daga LP zuwa jam'iyya mai mulkin jihar Enugu.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC) na neman a gyara tsarin zaɓe na ƙasa domin cire wa shugaban kasa ikon naɗa kwamishinonin zaɓe na jihohi (RECs).
Siyasar Najeriya
Samu kari