Siyasar Najeriya
Shugaban jam'iyyar SDP na kasa, Shehu Gabam, ya koka kan yadda gwamnatin Bola Tinubu ke tsangwamar 'yan adawa. Ya ce shugaban kasan ba zai kai labari ba a 2027.
Sarkin Kano, Muhammadu Sansui II ya bayyana cewa babban taron mahaddata Al-Kur'ani da za a gudanar a Abuja zai iya zama bidi'a idan an yi ne saboda siyasa.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi magana kan rikicin da yake neman kan jam'iyyar PDP kasa. Gwamnan ya nuna cewa rikicin zai kara mata karfi.
Hadimin Bola Tinubu, Sunday Dare ya bayyana shirin yan adawa domin tunkarar 2027 a matsayin shiririta inda ya ce mai gidansa ya mayar da hankali wurin inganta kasa.
Sanata Samuel Anyanwu ya ce ba zai yarda da duk wani yunkuri na sauke shi daga matsayin sakataren PDP na ƙasa ba, ya rubuta korafi ga sufetan ƴan sanda.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta mika kokon bararta ga 'yan Najeriya. APC ta bukaci 'yan Najeriya da ka da su bari jam'iyyar PDP ta dawo kan mulkin kasar nan.
Yayin da ake ta shirye-shiryen zaɓen ce gwamna a jihar Anambra Farfesa, Obiora Okonkwo ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar gwamnan Anambra a 2025.
Shugaban IPAC, Yusuf Ɗantalle ya bukaci Atiku Abubakar ya ba ɗa hakuri a bainar jama'a kan ikirarin da ya yi cewa shugabannin adawa sun karɓi kuɗi daga APC.
Mai magana da yawun shugaban APC, Oliver Okpala ya bayyana cewa ƴan Najeriya za su gane dabarar Bola Tinubu ta naɗim Ganduje a FAAN nam ba da daɗewa ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari