Siyasar Najeriya
Mukaddashin shugaban ADC, Sanata Daviɗ Mark ya ce babu wani ɗan takara da suke fifitawa kan saura a batun takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2027 mai zuwa.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Daniel Hasan Bwala, ya yi wasu kalamai kan tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar.
Fitaccen ɗan jaridar nan, Dele Momodu ya bayyana cewa zaɓinsa shi ne Atiku Abubakar a matsayin ɗan takarar jam'iyyar haɗaka watau ADC a zaben 2027.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya taso hadakar jam'iyyun adawa a gaba. Ya bayyana su a matsayin masu jin haushi saboda kasa samun gurbi a gwamnati.
An fara hasashe kan abubuwan da za su iya zama matsala ga shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Ana ganin ADC za su iya samun nasara saboda abubuwan.
Tsohon shugaban PDP na jihar Katsina, Hon. Salisu Lawal Uli, ya ce ya gaji da zama a jam'iyyar da shugabancinta ke tangal tangal, ya sanar da komawa haɗakar ADC.
Daya daga cikin jagororin adawa, Solomon Dalung ya bayyana cewa yan Najeriya sun gaji da halin da gwamnatin Bola Tinubu da APC ta sanya su a ciki.
Yayin da hadakar ADC ke kara karfi, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Tinubu kada ya dogara da karfinsa don komawa mulki a 2027, yana cewa kawancen daga Allah ne.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Dele Momodu ya yi wa Nyesom Wike wankin babban bargo, inda ya ce ya koya wa Wike sanya tufafi da magana a cikin taro.
Siyasar Najeriya
Samu kari