Siyasar Najeriya
Shafin yanar gizon ADC ya gamu da yawan masu shiga domin yin rajista, lamarin da ya jawo ya lalace sau uku a cikin mako daya. ADC na son zama babbar jam'iyyar adawa.
Adamu Waziri, tsohon ministan Najeriya, ya fice daga jam'iyyar PDP zuwa ADC don neman shugabanci na nagar saboda damuwar rashin tsaro da halin tattalin arziki.
Jam'iyyar NNPP reshen Kudu mado Yamma ta buƙaci ƴan Najeriya su kauracewa zaɓen duk wata jam'iyya ko ƴan siyasar da suka gaza cika masu alkawurra.
Peter Obi ya roƙi Arewa ta amince masa a 2027, yana mai cewa zai kare muradunta idan ya zama shugaban kasa yayin da ya karyata zargin zama mataimakin Atiku.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2027, Peter Obi, ya bayyana cewa yankin Arewacin Najeriya zai yi murna da shi idan ya samu nasara zama shugaban kasa.
Dan kwamitin amintattu na NNPP, Buba Galadima ya ce shi da Kwankwaso ba za su shiga hadakar su Atiku a ADC ba, ya ce kowa ya kafa jam'iyyarsa kawai.
Zainab Buba Galadima ta Bola Tinubu zai fuskanci babban kalubale a Arewa a zaben 2027. Ta ce mutane da yawa ba za su zabe shi ba, zai samu kuri'a kashi 30 kawai.
A labarin nan, za a ji yadda ADC ta bugi kirji, ta ce bayyanarta ce ta sa APC ta fara shiga taitayinta har ta fara maganar inganta tsarin samar da abinci.
Dauda Kahutu Rarara ya ce hadakar 'yan adawa ba za ta iya kayar da Bola Tinubu a 2027 ba. Rarara ya ce shi ma zai iya kayar da Atiku, El-Rufa'i da Ameachi a zabe.
Siyasar Najeriya
Samu kari