Shehu Sani
Sanata Shehu Sani ya bayyana kadan daga abubuwan da suka faru a lokacin da Emefiele ke kan kujerar gwamnan CBN. Ya ce ta zama wurin cire kudi ga wasu a kasar.
Tsohon sanata daga jihar Kaduna, Shehu Sani ya gargadi mutane da mahukunta a kasar da su guji kawo sabuwar gasar jima'i da kasar Sweden ta kawo cikin Najeriya.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya kaucewa “wuka mai guba” da nade-nadensa na baya-baya.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, tare da wasu masu amfani da sahar Tuwita, sun nuna alhininsu bisa rasuwar gogaggen dan jaridar NTA, Dele Oni.
Dan tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi Allah wadai da tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, kan shaguben da ya yi wa mahaifinsa.
Tsohon sanata Shehu Sani, ya ƙalubalanci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, da idan ya isa ya bayyanawa duniya ta gani kadarorinsa da ya mallaka
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana hasashen makomar gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele a gwamnatin Tinubu.
Tsohon Sanata a Najeriya kuma jigo a jam’iyyar PDP A Kaduna, Shehu Sani ya ce bai kamata jam’iyya mai mulki ta APC ta yarda da ‘yan siyasa daga Kudancin kasa..
Kwanan nan aka ji fitaccen ‘Dan siyasar nan, Shehu Sani ya yi wasu maganganu na hikima a shafinsa na Facebook a matsayin shawara ga masu shirin karbar mulki.
Shehu Sani
Samu kari