Cocin Anglican
Ana tunanin Natasha Uduaghan tana da alaka da wanda ake zargin ya hallaka mutane. Gwamnati Ta Bukaci a Damke ‘Yar Siyasar Adawa Bisa Zargin Kawo Ta’addanci
Cocin Anglican, reshen jihar Legas, ta sanar da rasuwar Archbishop na Ecclesiastical Province na Legas, Most Rabaran Bamisebi Olumakaiye. An sanar da rasuwar Mo
Akwai darussa da yawa a rayuwa wanda wani lokacin zaka ga canji, wani lokacin kunci ko akasin haka. Amma kadai hakan na faruwa ne ga wanda suke da hankalin.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya bada Naira miliyan 20 ga cocin katolika da ke jihar Benue. Rabara
Yan bindiga sun kai farmaki cocin Celestial dake yankin Felele a Lokoja, babban birnin jihar Kogi.’Yan bindigan sun kai mummunan harin ne da yammacin Lahadi.
Zababben Prelate na cocin Methodist ta Najeriya, Most Rabaran Oliver Ali Aba, ya bayyana mataimakin shugaban kasa, VP, Yemi Osinbajo a matsayin wanda kirista z
Hukumar yan sandan a jihar Ekiti sun damke wani matashi mai suna Olufemi Akindele kan laifin satan kudin sadakan Coci Dubu dari shida (N620,115) a jihar Osun.
Wani coci a kauyen Shikal na karamar hukumar Lantang ta Kudu ya fuskanci farmakin wasu mutanen da suka badda kamanni a ranar Asabar 17 ga watan Satumba, 2022.
Dan takarar kujerar sanata na jam'iyyar APC a Benue South, Kwamred Daniel Onjeh, a jiya ya ziyarci zababen Archbishop na cocin Methodist, Archibishop Oliver Aba
Cocin Anglican
Samu kari