Cocin Anglican
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa wani limamin cocin Katolika, Rabaran Fr. John Cheitnum na cocin Katolika a Kaduna.
Jihar Kaduna - Masu garkuwa da mutane sun kashe Reverend Father John Cheitnum, daya daga cikin limaman cocin Katolika guda biyu da aka sace a karamar hukum.
Gwamna Charles Soludo na Jihar Anambra ya ce dole Prophet Chukwuemeka Ohanaemere (Odumeje) ya biya kudin rusa masa ginin cocinsa a Onitsha. Soludo, wanda ya yi
Wani coci mai suna The Christ Evangelical and Life Intervention Fellowship Ministry ta raba abinci ga musulmi mabukata da marayu don murnar babban sallah. C
Gwamnatin jihar Anambra ta rusa cocin Mountain of Holy Ghost Intervention and Deliverance da ke hannun fasto Chukwuemeka Ohanaemere da aka fi sani da ‘Odumeje’
Jihar Kaduna, Bisanin cika awanni 24 da sace shi, wani limamin cocin Katolika na Kaduna, Reveren Fada Emmanuel Silas, ya samu 'yanci daga hannun yan bindigan.
A kalla yara guda 50 ne aka ceto a wani gidan karkashin kasa da ke kasan wani coci a wani gari, Jihar Ondo. Jaridar Vanguard ta tattaro cewa an sace yaran ne ak
Jam’ian hukumar DSS sun kai simame wani gida dake JMDB quarters, unguwar Tudun Wada dake karamar hukumar Jos ta Arewa inda ta ceto yara 21, cikinsu har da Almaj
Wani limamin coci sananne ya bayyana yadda mulkin Buhari ya rikide zuwa na rashawa da ba taba gani ba a tarihin Najeriya, ya fadi haka ne a cocinsa a makon nan.
Cocin Anglican
Samu kari