Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Yayin da ake ci gaba da zaman makokin Herbert Wigwe, hadiminsa, Sola Faleye ya bayyana yadda ya fasa tafiya tare da mai gidansa kan daukar kayayyakinsu.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana irin karamcin da marigayi Herbert Wigwe ya yi masa a rayuwa. Sanusi ya fadi hakan ne a ranar Laraba a Legas.
A daren Laraba, 6 ga watan Maris, Muhammadu Sanusi II, tsohon Sarkin Kano, ya yi kuka a lokacin da yake ta'aziyyar Herbert Wigwe, marigayi shugaban bankin Access.
Gimbiya Khadija Yusrah, diyar tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II za ta amarce da Akintade Shittu, Shugaban hukumar tattara bayanan kasa (GIS) na jihar Kwara.
Kungiyar kare martabar al'adun gargajiya ta Kano (KACDA) ta yi kira ga gwamnatin jihar Kano da ta rushe masarautun Rano, Gaya, Bichi da Karaye akan wasu dalilai.
Gwamnatin jihar Kano ta umarci majalisar masarautar Bichi da ta dakatar da bikin nadin sarautar Salisu Ado Bayero a matsayin hakimin masarautar..
Yayin da maganar sake fasalin masarautun Kano ke kara yawa, Cibiyar kare jama’a a Najeriya (SHAC) ta tura gargadi ga hukumomi kan matsalar da ke neman faruwa a Kano.
Wata kungiya a Kano mai suna Inuwar Masarautar Bichi ta sake tura wasika zuwa ga Majalisar jihar kan sake fasalin masarautun da ake tababa a kansu.
Jam’iyyar APC ta zo ta 3 yayin da ‘Dan sarkin Muri ya lashe zaben majalisar wakilan tarayya. Zababben ‘dan majalisar ya doke ‘yan takara goma wajen samun nasara.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari