Bikin Sallah
Wasu suna tambaya ko za a iya bada kuɗi maimakon abinci a zakkar fidda-kai (zakatul fitr). Jamilu Zarewa kwararren masani ne a kan bangaren fikihu, ya amsa wannan.
Fadar shugaban kasa ta fitar da sanarwar cewa Bola Ahmed Tinubu zai gudanar da bikin karamar Sallah a Legas. An ruwaito cewa zai bar Abuja ranar Lahadi.
Gwamnatin tarayya ta sanar da ranakun hutu domin bukukuwan Good Friday da Easter Friday na shekarar 2024. Ranakun sune Juma'a 29, ga Maris da Litinin, 1 ga Afirilu.
Yayin da aka dauki azumi na 12 a yau Juma'a 22 ga watan Maris, wannan rahoto zai kawo muku muhimman abubuwa 10 da ake bukatar Musulmi ya ba su kulawa.
Sarkin Musulmi na Sokoto ya bayyana cewa, an ga watan Ramadana a wasu jihohin kasar nan, kamar yadda rahotanni suka shaida daga jihohi daban-daban.
An sanar da ganin watan Ramadana a kasar Saudiyya, al'ummar Musulmi za su fara Azumi a kasashen duniya daban-daban. An sanar da hakan ne a yau Lahadi.
Ana ci gaba da duban watan Azumi a Najeriya, yayin da a kasar Saudiyya tuni aka sanar da an ga watan mai alfarma, za a fara azumi a ranar Litinin din nan.
Bayan auren mata 3 a lokaci guda, magidanci yayi harin karo amare 3 a Najeriya. Babban burin Tersugh Aondona a duniya bai wuce matasa su haifi yara akalla 35.
An ga wani bidiyon wani mutumin da ke jan sallah ya mutu yana tsaka da sallah a wani masallaci a kasar Indonesia. An ga lokacin da aka ci gaba da sallah.
Bikin Sallah
Samu kari