Bikin Sallah
Gwamnan Jihar Ebonyi, David Umahi, ya ba da umarnin kama wadanda suka dafa abinci mara dadi wajen wani shagali na Kirsimeti da aka shirya a makon da ya gabata.
wani dalibi dake karatu a jami'ar al azhar da ke kasar misira kuma wanda ke karantar aikin koyan likitanci, ya rasa ransa ne a gidansa dake kusa da jami'ar
Daya daga cikin manyan bankunan kasuwanci, Polaris Bank, na shan suka bayan daya daga cikin manyan ma'aikatansa ta umurci na kasa da ita kada su tafi sallar Jum
Wani matashi mai suna Abdullahi Sulaiman ya jingine aikin wani kamfani da ke birnin Lagos domin hukumomin kamfanin na hana shi sallah a duk lokacin da zai yi.
Kungiyar yada da'awar addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a wa iqaamatus Sunnah watau JIBWIS ta bayyana filla-filla adadin kudin fatun layyan da aka samu
Masu sayar da rakuma suna ta murmushi suna soke kudadensu a aljihu a yayin da mazauna Kano ke tururuwa zuwa siyan rakuma don farashin raguna, wanda aka fi layya
Duba da yanayin rashin tsaro da tashin hankalin da yan Najeriya ke fama da shi ga tsadar rayuwa, shugaban ƙasa Buhari ya tabbatar wata rana zasu zama labari.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce idan yan Najeriya za su rika aiki da koyarwar addinai, da an warware mafi yawancin matsalolin da ke adabar al'umma. A sakonsa na
Mutane takwas da wani adadin shanu da ba a fayyace bane suka mutu bayan wani trela da ke tahowa daga arewacin Najeriya ya kutsa cikin wani mota da ake tsaye.
Bikin Sallah
Samu kari