Sabon Farashin Man Fetur
A makon nan ne aka rika yada labarin cewa an saida kamfanin mai na NNPC. Za ku ji akwai bambanci tsakanin saidawa ‘Yan kasuwa NNPC da kasuwanci da kamfanin.
Kamfanin man fetur na Najeriya, (NNPC) ya ce bai ba da izinin sabon jadawalin farashin man fetur ba da ke yawo a kasar kamar yadda rahotanni suka bayyana...
Masu amfani da man fetur a Najeriya za su ga canji yayin da suka shiga gidajen maid aga yau. NNPC ta amince da karin kudin fetur, ta sanar da sabon farashi.
A rahoton da hukumar kiddiga ta fitar dangane da tashin farashin kayayyaki a Najeriya na watan Yuni, 2022, ya nuna cewa na sake koma gidan jiya, kaya sun tashi.
Gwamnonin jihohi su na kuka, sun ce za su daina biyan albashi. Kudin da ake rabawa a FAAC yana raguwa da Biliyoyi a duk wata saboda ana biyan tallafin fetur.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, ya lashi takobin cire tallafin man fetur kuma ya juya akallar tattalin arzikin zuwa wasu bangarorin ida
An gabatar da kudiri a zauren majalisa a kan badakalar tallafin man fetur. Hon. Sergius Ose Ogun yana zargin NNPC ta wawuri abin da ya haura Naira tiriliyan 2.
Mai girma Muhammadu Buhari ya ce karin kufin fetur zai sa mutane su kara tagayyara, shiyasa ya hakura da maganar janye tallafin mai a 2021 don haka ya fasa.
Kotun mai mambobi uku a karkashin jagorancin Thomas Okosun, ta bayar da wannan umarni ne biyo bayan wata karar da lauya Festus Onifade ya gabatar a madadin sa
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari