Sabon Farashin Man Fetur
Wata kungiya mai suna Nigeria Accountability Monitors (NAM), ta soki Kungiyar Ma'aikatar Shari'a na Najeriya kan cewa sun bukaci a sauke shugaban kamfanin NNPCL.
A watan Disamban 2023, kamfanin zai warewa matatar litan danyen mai miliyan 6, da zarar an rattaba hannu a yarjejeniyar, fetur zai samu a Najeriya cikin sauki.
Bola Tinubu ya fadi inda Najeriya za ta koma samun kudin shiga a maimakon fetur, za a yaki masu hako ma’adanai a boye, sannan za a kawo tsare-tsaren saukaka harkar.
Danyen man da ake bukata domin a samar da man fetur, man jirgi da dizil ya zama aiki, a gama gina wasu kananan matatu domin a rika tace danyen mai a Najeriya.
Al'umma su na faman kokawa a game da 'dan karen tsadar rayuwa. Man fetur ya na cigaba da kara tsada a Najeriya duk da kamfanin NNPCL ya musanya zargin rashin kaya.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan cire tallafin man fetur inda ya bayyana cewa an yi hakan ne domin ceto ƙasar nan daga durƙushewa.
Yadda ake kukan tashin man fetur, haka komai ya tashi, Man Jet A1 ko ATF da ake amfani da su a jiragen sama sun yi tsada, ‘yan kasuwa su na sayen lita a kan N1000
Majalisar wakilai ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta kafa hukuma da za ta kula da kuma kayyade farashin kayayyaki a kasar yayin da ake cikin matsi a Najeriya.
Olisa Ogbakoba wanda tsohon shugaban ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa (NBA) ne, ya bayyana dabarar da gwamnatin tarayya za ta yi farashin man fetur ya ragu a ƙasar nan.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari