Sabon Farashin Man Fetur
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Olayemi Cardoso ya bayyana sababbin ababen da ke jawo tashin farashin kayayyaki a Najeriya. Masana sun fadi mafaita.
Wata kotu a Kano ta dakatar da kamfanin KEDCO da hukumar NERC tilastawa kamfanoni biyan sabon kudin wutar lantarki har sai kotu ta kammala sauraron karar.
Hukumar tsaron farar hula ta NSCDC ta tabbatar da cafke masu safarar man fetur daga jihar zuwa Katsina.Ta kama litar mai dubu ashirin, kuma ta mayar da su gidan mai.
Kungiyar dillalan mai a Najeriya (IPMAN) ta bayyana musabbabin wahalar mai da aka shiga a Najeriya inda ta ce rikicin Iran da Isra'ila ne silar halin da ake ciki.
Sakamakon bashin sama da Naira biliyan 200 da mambobinta ke bin hukumar NMDPRA, kungiyar dillalan man fetur ta yi barazanar rufe gidajen mai 30,000 a Najeriya.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya ce zuwa Laraba zai fara rabar wahalar fetur za ta kare yayin da zai raba sama da lita biliyan 1.5 na fetur ga 'yan kasuwa.
Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) ya bayyana cewa za a kammala aikin gyaran matatar mai da ke jihar Kaduna kafin ranar 31 ga watan Disamba 2024.
Ministan wutar lantarkin Najeriya ya shawarci yan kasa da ka da su kuskura su biya kudin wutar da ba su sha ba. Ya bayyana haka ne a gaban kwamitin majalisa
Dillalan man fetur sun dora laifin karancin man fetur a Najeriya kan kamfanin NNPCL. Yanzu haka ana sayar da man kan Naira 800 zuwa Naira 1200 a kasar
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari