Haduran mota a Najeriya
Bayin Allah sun mutu yayin da wata mota da ta dauko man fetur ta kife. Wannan hadari ya yi sanadiyyar dinbin mutane da-dama, wasu suna cewa akalla mutane 20.
Wata mota tayi hadari kusa da gadar 3rd Mainland, ‘yan cikin mota sun kone. Mazda KJA 699 GY ta kama ci da wuta a dalilin gangancin direba, wanda shi ya yi rai.
Gwagwalada - An tabbatar da mutuwan mutum goma sha tara (19) sakamakon mumunan hadarin da ya auku a babban titin Yangoji-Gwagwalada dake birnin tarayya Abuja.
Hukumar kiyayye haddura ta kasa, FRSC, ta bayyana cewa an tabbatar da mutuwar mutum tara yayin da wasu 10 suka jikkata a wani hatsarin mota kan hanyar Yangoji-A
Mutane uku sun rasu, yayin da wasu 15 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a karamar hukumar Takai ta Jihar Kano, Daily Trust ta rahoto. Hukumar kwana-k
Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa (NEMA) ce ta bayyana hakan, inda tace tankin ya danne mutanen biyu ne Ladi Lak da ke Bariga jihar Legas a daren Lahadi.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyu yayin da mutane biyar suka samu raunuka munana daban-daban, Daily Trust ta ruwaito a yau dinnan
Bidiyon wani karamin yaro da ke tuka mota da kansa kamar wanda ya kai shekarun da shari’a ta gindaya ya sa mutane da dama magana a intanet a kwanan nan....
A ci gaba da kokarin dakile matsalar rashin tsaro a kasar nan, hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), ta yanke shawarar daukar tsauraran matakai kan baburan.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari