Jihar Rivers
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Ribas ya kama hanyar lashe zaben gwamnan da aka kammala ranar 18 ga watan Maris, 2023 bayan nasara a kananan hukumomi 23 reras.
Mai neman zama mamba a majalisar dokokin jihar Ribas karkashin inuwar Labour Party, Boma Kasim-Agida, ya shaki iskar yanci kwanaki kaɗan bayan an sace shi.
Ƴan bindiga sun je har gida sun sace sakataren jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ƙaramar hukumar Ikwerre ta jihar Rivers ana dab da zaɓen gwamna.
Rotimi Amaechi ya bayyana gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, a matsayin mashayi, wanda ke kashe naira miliyan 50 kan barasa duk mako kuma kada a sake bashi dama.
Kananan hukumomin 774 sun tashi da Naira Tiriliyan 2 a 2022. Za a ji jihohin da suka tashi da kaso mara yawa sun hada da Bayelsa, Ekiti, Nasarawa da Gombe.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya kara rage wa jam'iyyar APC karsashi da karfi yayin da ya rage yan kwanaki kalilan a fafata zaben gwamna a jihar ran Asabar.
Jam'iyyar Labour ta su Peter Obi ta hada kai da dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a jihar domin tabbatar da an lallasa APC a zaben gwamna da ke tafe a mako.
Yan kwanaki kafin zaben gwamna na ranar 11 ga watan Maris, jam'iyyar Labour Party (LP) ta kasa ta rushe shugabannin jam'iyyar na jihar Ribas saboda cin amana.
Wani lamari da auku cikin daren jiya ya yi sanadiyar hallakar gomman mutane d ake zargin barayin danyen man fetur ne a jihar Rivers inda wuta ta konasu kurmus.
Jihar Rivers
Samu kari