Jihar Rivers
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar da sabon rahoto da ke nuna jihohin Najeriya goma mafi tsadar rayuwa da kuma tashin farashin kayayyaki a kasar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana matsayin ministan Abuja, Nyesom Wike da cewa ya wuce minista a wurinshi, hadiminsa ne na musamman kuma masoyi.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Ribas ta kammala sauraron ƙarar da ɗan takarar APC ya kalubalanci nasarar gwamna Fubara na jam'iyyar PDP.
Gwamnan jihar Ribas Fubara ya ayyana neman wani mai suna Gift David Okpara Okpolowu, wanda aka fi sani da 2-Baba da yan kungiyarsa kan kisan DPO Bako Angbashim.
Ƴan bindiga waɗanda ake kyautata zaton ƴan daba ne sun salwantar da ran DPO na ƴan sanda a ƙaramar hukumar Ahoada ta Gabas a jihar Rivers, a wani artabu.
Wata mata mai suna Maryam Zakari da aka fi sani Asabe ta kwarawa dan cikinta ruwan zafi kan zargin neman mata a Calabar da ke cikin jihar Kuros Riba.
Wani matashi ya yi ajalinsa babansa da ya haife shi a yankin Rumuaghaolu na ƙaramar hukumar Obio Akpor a jihar Ribas saboda ya hana shi wasu kuɗin da ya nema.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara bai tsaya barci ba a cikin kwana 100 akan karagar mulkin jihar. Gwamnan ya kammala muhimmin ayyuka guda 21 a jihar.
An bayyana yadda aka garkame gidan rediyo da talabijin na AIT da RayPower a jihar Rivers bayan da aka samu sabani tsakanin gwamnatin jihar da kuma kamfanin.
Jihar Rivers
Samu kari