Jihar Rivers
Kungiyar Ijaw Nation Congress (INC) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya shiga tsakani kan rikicin siyasar da ke aukuwa a jihar Rivers.
Yan majalisar dokokin jihar Rivers na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun sanar da ficewarsu daga jam'iyyar zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi martani kan masu zanga-zangar sai ya mukaminsa na Minista inda ya ce dimukradiyya ce kowa ya na hakkin nuna damuwarsa.
Wasu jami'an rundunar yan sandan jihar Rivers sun shiga hannu bisa zargin sace wani matashi da neman makudan kudaden fansa har naira miliyan daya.
Da safiyar yau ce Juma'a 1 ga watan Disamba jirgin saman sojin Najeriya ya yi hatsari inda jirgin ya tarwatse a birnin Port Harcourt da ke jihar Ribas.
Shugaban cocin Jehovah Eye Ministry, Fasto Godwin Ikuru, ya shawarci ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, da ya kyale yaronsa Gwamna Fubara.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da mutuwar wani jami'inta yayin wani mummunana hatsarin jirgin ruwa da ya kife a tsakiyar ruwa a jihar Ribas a ranar Asabar.
Masu zanga-zanga sun dira a hedikwatar jam'iyyar PDP ta kasa kan kiran a kori shugaban jam'iyyar na kasa inda suka bayyana rawar da ya taka a rikicin Wike da Fubara.
Wata kotun daukaka kara da ke zamanta a jihar Legas ta yi watsi da Patrick Tonye-Cole, ya shigar a kan Gwamna Siminalayi Fubara na jam’iyyar PDP.
Jihar Rivers
Samu kari