Jihar Rivers
Kamfanin mai na NNPC ya yi alkawarin dakatar da shigo da mai Najeriya zuwa karshen shekarar 2024 inda ya matatun mai za su fara aiki a watan Disamba.
Ministan Abuja ya yi maganar yadda Gwamnan Ribas ya sa aka kona Majalisa. Wike yake cewa Idan doka ta na aik, babu kabilanci a siyasa kamar yadda aka kawo.
Shugaban jam'iyyar PDP na jihar Ribas, Desmond Akawor, ya haƙura da muƙaminsa na jam'iyya bayan shugaban ƙasa Tinubu ya naɗa shi babban muƙamin tarayya.
Shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), na jihar Rivers, sun bayyana matsayarsu kan sauke su daga mukamansu da kwamitin NWC ya yi.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Ambasada Desmond Akawor a matsayin kwamishinan Tarayya a hukumar RMAFC daga jihar Ribas da ke Kudancin Najeriya.
Yayin da ake ta kace-nace kan asalin hukuncin da kotun ɗaukaka kara ta yanke kan zaben Kano, NWC karkashin Ganduje ya kori shugabannin APC na jihar Ribas.
Jami'an rundunar ƴan sandan Najeriya sun mamaye tare da kwace iko da majalisar dokokin jihar Ribas biyo bayan zama biyu daban-daban da yan majalisar suka yi.
Wani mai rajin kare hakkin dan Adam, Kwamred Emeke ya bukaci Shugaba Tinubu da ya kori Minista Wike daga mukaminsa kuma ya haramta masa rike mukami har abada.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari gidan kakakin Majalisar jihar Ribas, Edison Ehie a Port Harcourt, ana zargin akwai sa hannun jami'an tsaro a kai harin.
Jihar Rivers
Samu kari