Jihar Rivers
Rahotanni sun nuna cewa motoci aƙalla 100 ne ake tsammanin sun ƙone yayin da wasu tankokin man fetur suka fashe kuma suka kama da wuta a jihar Ribas.
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa Najeriya tana asara mai tarin yawa sakamakon gangar danyen man fetur 300,000 da ake sacewa a kullum.
Yayin da ake kara samun sabani tsakanin gwamnan Ribas, Fubara, da Wike, kwamishinoni hudu sun yi murabus daga aiki. Sun kuma bayyan dalilan da suka sa su ajiye aikin
Rahotanni sun bayyana cewa kwamishinan shari'a na jihar Ribas wada kuma dan a mutun ministan abuja, Nyesom Wike ne ya yi murabus daga gwamnatin Fubara.
Gwamnan Ribas ya kuma fuskantar sabuwar matsala bayan da majalisar jihar ta bijirewa umarnin babbar kotuna jihar tare da rattaba hannu kan dokar kananan hukumomi.
Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun yi garkuwa da Rogers a kusa da gidansa da ke Rumuosi a Fatakwal da misalin karfe 9 na daren ranar Alhamis, 11 ga watan Afrilu.
A ci gaban dambarwar dake tsakanin Nyesom Wike da Gwamnan jihar Ribas na yanzu Siminalayi Fubara, shugabannin kananan hukumomi sun shiga gagarumar matsala
Jam'iyyar APC a jihar Ribas ta zargi gwamnan jihar, Siminalayi Fubara da kitsa yadda zai haramta majalisar dokokin jihar domin cimma wata manufa.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya gargaɗi masu ganin laifinsa kan aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya, ya ce yana mutunta manya ne kawai.
Jihar Rivers
Samu kari