Jihar Rivers
Gwamnan jihar Ribas, Sir Siminalayi Fubara, ya ɗaga darajar tsohon shugaban tsageru zuwa matsayin sarkin gargajiya mai dataja ta farko a jihar Ribas.
Wani shafin yanazar gizo mai tsage gaskiya ya tabbatar da cewa ikirarin cewa an yi awon gaba da mai ɗakin Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ba gaskiya bane.
Wasu jagororin matasa a jihar Ribas sun ɗiga ayar tambaya kan shugaban APC na jiha da wasu kusoshi, sun ce suna kulla makircin sauke Gwamna Fubara daga mulki.
Kwamishinan ayyuka na jihar Ribas, Dakta George-Kelly Alabo ya yi murabus daga kan muƙaminsa domin karɓan tayin mukamin da shugaban ƙasa ya masa.
Jam’iyyar APC mai adawa a jihar Rivers ta shawarci Gwamna Siminalayi Fubara ya yi murabus daga kujerarsa saboda saba kundin tsarin mulkin Najeriya.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya yi musayar kalamai masu zafi da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas a wajen jana'izar Wigwe.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya bayyana cewa ya yi tunanin barin ofis lokacin da ake tsaka da rikicin siyasa tsakaninsa da Nyesom Wike.
Gamayyar ƙungiyoyin fararen hula sun maka Gwamna Siminalayi Fubara da majalisar dokokin jihar Riba a gaban kotu kan sauya sheƙar ƴan majalisa 27.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ribas ta tabbatar da kashe Insufektan ƴan sanda yana tsaka da aiki a wani harin kwantan bauna da ƴan bindiga suka kai.
Jihar Rivers
Samu kari