Jihar Rivers
Bayan shiga ofis a matsayin shugaban rikon kwarya, Vice Admiral Ibok-Ete Ibas, ya bayyana kansa a matsayin dan yankin, yana mai sha'awar dawo da zaman lafiya.
Al'umma sun taso Sanata Rabiu Kwankwaso a gaba inda ake sukarsa saboda kin fadin ra'ayinsa kan dokar ta-ɓacin da aka kafa a jihar Rivers da Bola Tinubu ya sanya.
'Yan majalisar wakilai daga Arewacin Najeriya sun yi magana da murya daya kan dokar ta bacin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya a jihar Rivers.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce ya yi magana da tsohon gwamnan jihar Rivers kan batun yadda za a janye dokar ta ɓaci a jihar.
Kungiyar dattawa da shugabannin al'umma a jihar Ribas ta yu watsi da natakin da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka na dakatar da Gwamna Fubara.
Bayan Bola Tinubu ya dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, matashi dan PDP a Kaduna, Aliyu Kwarbai ya roki Sanata Ibrahim Khalid Soba kan dokar ta-ɓaci a Rivers
Fitacciyar 'yar gwagwarmaya ta bayyana cewa akwai yiwuwar gwamnatin tarayya ta fara amfani da dokar ta baci wajen kuntatawa wasu jihohin adawa a kasar nan.
Shugaban riko a jihar Rivers, Ibok-Ete Ekwe Ibas ya hawu kujerar Gwamna Siminalayi Fubara. Ya fara aiki ne bayan Bola Tinubu ya nada shi ya dakatar da Fubara.
Majalisar dattawan Najeriya ta bayyana matsayarta kan dokar ta bacin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya a jihar Rivers. Ta kafa sharuda.
Jihar Rivers
Samu kari