Rikicin Ma'aurata
Wani sabon ango dan Najeriya ya nemi saki a kotu kwana biyu bayan an ɗaura masa aure da sabuwar amaryarsa. Amaryar tasa dai ta zabgawa mahaifiyarsa mari ne.
Salamat Suleiman, wacce ba ta wuce watanni 2 da aure ba ya nemi saki a Kotu bisa hujjar cewa ruwan kwayar halittar Angonta a tsinke yake. Kotu ta basu shawara.
Magidanci a jihar Kaduna ya kai ƙarar tsohuwar matarsa gaban kotun shari'ar musulunci saboda ƙin bar masa. Ya koka cewa har dukan tsiya ƴan uwanta suka yi masa.
Wani magidanci ya nuna rashin jin daɗinsa bayan kwararren likitaa ya ba shi shawarar ya nesanci kwanciya da matarsa na tsawon mako ɗaya saboda takaita iyali.
Wani magidanci ya roki Kotun kostumare a birnin tarayya Abuja ta rasa aurensa da mai ɗakinsa bisa hujjar ta gudu daga gida kuma har ta ƙara auren wani daban.
Wani bincike da aka gudanar a ƙasar Burtaniya ya nuna cewa da sanyin safe ne lokacin mafi kyau ma'aurata su kwanta da juna su ji daɗi, yana kara farin ciki.
Wani mutumi ya ga abin mamaki yayin da ya ɗauki budurwarsa zuwa Otal mai matuƙar nisa da gidansa domin su ji daɗi, amma bisa rashin sa'a sai ga matarsa da wani.
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo ya faru a wata Kotun yanki a Zimbabwe, miji ya nemi alkali ya raba aurensa da mai dakinsa sabida ta cika kyau da yawa.
Wata kotun al’ada da ke zamanta a Ado-Ekiti cikin jihar Edo ta raba aure tsakanin mata da miji saboda cin zarafin matar da mijin ke yi da barazana ga rayuwarta.
Rikicin Ma'aurata
Samu kari