Rabiu Kwankwaso
Abba Kabir Yusuf ya je kotun daukaka kara da nufin a ki karbar hukuncin shari’ar zaben Gwamnan 2023. Ana fafatawa a kotu tsakanin Nasir Yusuf Gawuna da NNPP
Gwamnan jihar Kano, Abba Gida Gida, Jagoran Kwankwasiyya da wasu jiga-jigan NNPP sun yi taron addu'a na musamman don nasara a shari'ar da ake yi a kotun zabe.
Majiyoyi sun bayyana dalilan da suka sa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai nada Rabiu Kwankwaso na jam'iyyar NNPP a matsayin daya daga cikin ministocinsa ba.
Shugabannin jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na jihohi, ba su gamsu da hukuncin ƴan kwamitin NWC suka ɗauka ba na dakatar da Dr Boniface Aniebonam.
Kwankwaso da ‘Yan Kwankwasiyya gamu da cikas a siyasa, rigima ta kusa cinye NNPP. Shugaban rikon kwarya ya ce za a hukunta Dr. Boniface Okechukwu Aniebonam.
Matakin taimakawa daliban Kano a BUK ya jawo Hadimin Buhari ya yabi NNPP. Wasu sun ce Gwamnatin Kano ta kyauta da za ta biyawa ɗaliban BUK kuɗin makaranta.
An ji magoya baya sun shiga duhu a sakamakon haduwar Rabiu Musa Kwankwaso da Bola Tinubu bayan zaman da jigon na NNPP ya yi da Atiku Abubakar a gidansa kwanaki.
Bola Tinubu ya sabawa damukaradiyya muddin ya tsokano yaki da mutanen Jamhuriyyar Nijar. Idan ECOWAS su ka shiga yaki, Kawu Sumaila ya cean saba dokar kasa.
Atiku Abubakar, ‘Dan takarar PDP a 2023 sun hadu da jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso. Daga nan ne sai aka zauna da jagoran tafiyar Obidient, Peter Obi.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari