Rabiu Kwankwaso
Jam'iyyar APC ta zargi tsohon Gwamna Rabiu Musa Kwankwaso da kawo tangarda a tafiyar Shugabansu Abdullahi Umar Ganduje domin dakile muhimmancinsa a zaben 2027.
Wani tsagin jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ya shigar da kara a gaban hukumar EFCC kan Rabiu Musa Kwankwaso da wasu mutum 13 kan zargin N2.5bn
Akwai gwamnoni fiye da 20 da suka sauya jam'iyya bayan sun shiga ofis. A Sokoto, Attahiru Bafarawa, Aliyu Magatakarda Wamakko da Aminu Tambuwal sun canza gida.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kafa dokar gwajin lafiya kafin aure a fadin jihar. A jiya Litinin ne majalisar ta gama karanta kudurin dokar
Kwamitin binciken shari'a da gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kafa, zai fara zamansa domin binciken gwamnatin tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
Jam'iyyar APC ta zargi Gwamna Abba Kabir da daukar nauyin masu zanga-zanga da suka bukaci shugaban jam'iyyar, Abdullahi Ganduje ya yi murabus a jiya Alhamis.
A yayin da gwamnatin Abba Yusuf ke karin haske kan kokarin da take yi na magance karancin ruwa a Kano, ta ce tana kashe akalla N1.2bn duk wata domin samar da ruwa.
Jigon jami'yyar APC, Salihu Lukman ya shawarci Sanata Rabiu Kwankwaso kan neman shugabancin kasar inda ya bukaci jam'iyyar ta sasanta da shi a siyasance.
Mutumin da ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana yadda aka yi masa atishawar tsaki a siyasa a kwanan nan, kuma duk kitson da Kwankwaso ne ya kulla masa.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari