Rabiu Kwankwaso
Za a ji labari cewa gwamnati ta bayyana takaicin bisa yadda wasu suka afkawa ginin dake cikin tsohon gidan jaridar Triump da ba ta cikin wuraren da za a rusa.
Rushe-rushen da Gwamnatin Kano ta ke yi zai jawo ta shiga kotu. Kamfanin Lamash Property Limited ya shigar da kara, ya bukaci a biya sa N10bn saboda asara.
Za a ji ‘Yan takara a jam’iyyar PRP a 2023 su na so a binciki Abdullahi Umar Ganduje, kuma an roki sabon Gwamna ya cigaba da duk wasu ayyukan alheri a Kano.
Za a ji Gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da rushe gine-ginen da aka yi a wurare mallakar Gwamnatin. A wannan dare an rushe ginin da aka yi a Otal ɗin Daula.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa masu kananan sana’o’i ba za su biya haraji ba a gwamnatinsa da za a fara a watan Yuni mai kamawa.
Sabon Gwamnan Kano ya nada SSG, PPS da COS a ranar farko. An canza Shugabannin hukumar da ke kula da jin dadi da walwalar alhazan jihar Kano a ranar Litinin.
Abba Kabir Yusuf wanda ya fi shahara da Dadiyata, ya yi alkawarin yin bincike a game da bacewar Malam Abubakar Idris (Dadiyata)a matsayinsa na Gwamnan Kano.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce baya bukatar wani mukami a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da aka rantsar da shi a ranar Litinin.
Jam'iyyar NNPP ta kasa ta yi watsi da labaran da ake yadawa na cewa dan takararta na shugabancin kasa, Rabiu Musa Kwankwaso zai koma jam'iyyar APC mai mulki.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari