Rabiu Kwankwaso
Shugaban jam'iyyar All Progressives congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, sabon shaguɓe.
Wata kungiya ta Shugabannin NNPP ta jefi Rabiu Musa Kwankwaso da zargin laifuffuka iri-iri. Shugabannin NNPP sun huro wuta, sun bukaci Kwankwaso ya bar Jam’iyya
Jama’a sun maidawa Shugaban kasa martani a kan zabo Maryam Shetty daga Kano. Ana jiran Abdullahi Umar Ganduje da Rabiu Kwankwaso, sai aka ga su Abdullahi Gwarzo
Masoya sun shirya addu’o’i na musamman domin Allah ya bayyana Abubakar Dadiyata. Gwamnan Jihar Kano ya yi alkawari cewa za su yi bakin kokari wajen gano shi.
A yammacin talata, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar duba aikin babban titin Wuju-Wuju dake cikin birnin Kano, ya sha alwashin karasa aikin a Satumba.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunayen ministoci ga majalisar dattawa domin tantancewa. Wasu daga cikin ministocin ana yi musu kallon iyayen gida.
Kwankwaso, Ganduje da wasu mutane 3 ne ake hasashen cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai iya zabowa matsayin ministoci daga jihar Kano. Wannan dai na zuwa ne.
Yayin da ake ci gaba da jiran yadda za a kaya, jam'iyyar NNPP ta bayyana rushe shugabancinta a wasu jihohi bakwai a Najeriya kan yadda wasu abubuwa suka taso.
A hasashenmu, Rabiu Kwankwaso, James Faleke da Aishatu Dahiru Ahmed za su zama Ministoci. Ana sa ran nan gaba sabon Shugaban kasar ya kara yin nadin mukamai.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari