Jam'iyyar PDP
‘Yan kwamiti sun gama aikin zaben Mataimakin Atiku Abubakar, za a tantace shi a ranar Alhamis. Kwamitin na PDP sun zabawa Atiku wani Gwamna Jiha mai-ci ne.
Za a ji yadda za ta iya kayawa da Peter Obi a jam’iyyar LP a zabe. Amma Obi zai samu kuri’u masu yawa saboda farin jininsa da karancin Kiristoci a takaran.
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Iyiochia Ayu, a ranar Talata, ya bayyana kwarin gwiwar cewa jam’iyyar da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, a cikin
A yayin da babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta kammala tantance abokin dan takararta na shugaban kasa, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, a yau, jam’i
Shugaban masu rinjaye da takwaransa na ɓangaren hamayya shugaban marasa rinjaye sun tabbatar da murabus din su a zaman majalisar dattawan kasa na yau Talata.
Rahoto daga babbar Sakayariyar jam'iyyar PDP ta ƙasa ya nuna cewa tsayuwa ba ta kare ba, yanzu haka manyan kusoshon jam'iyya sun sa labule kan zaɓo mataimaki.
Wasu majiyoyi masu karfin gaske sun tabbatar da cewa matuƙar ba samun wani canji a karshen lokaci ba, to gwamna Okowa ne zai zama mataimakin Atiku a zaben 2023.
Shugaban kwamitin NPC, Janar Abdulsalami Abubakar (mai ritaya) ya na tsoron a saye kuri’un mutane a 2023, ya ce idan aka yi haka, ba ayi adalci a zaben kasa.
Tsohon Sanatan Najeriya, Dino Melaye ya jero abubuwa 3 da suka sa Alhaji Atiku Abubakar ya tserewa Asiwaju Bola Tinubu a siyasa, daga ciki har da koshin lafiya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari