Jam'iyyar PDP
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar PDP, Atiku Abubakar, ya nemi yan Najeriya da su fatattaki jam’iyyar APCdaga mulki a babban zaben 2023 mai zuwa.
Kwanaki kadan bayan cin zaben fidda gwani da ya bashi damar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a 2023, Bola Tinubu na da wani aiki a gabansa na zab
Za a fahimci kila PDP ta yi wa Tinubu da APC taron-dangi da Jam’iyyun NNPP da LP domin tsoron Peter Obi da Rabiu su kawowa Atiku Abubakar matsala a zaben 2023.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya bayyana cewa dan Bola Tinubu zai kayar da Atiku Abubakar a jihar Adamawa a babban zaben shugaban kasa.
Tsohon karamin minista na harkokin kasar waje, Dr Nuruddeen Muhammad, ya yi nasarar zama dan takarar sanata na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP a Jigawa.
Jam'iyyar APC da PDP, a ranar Alhamis sun bada himma wurin neman wadanda za su yi wa yan takarar shugabannin kasarsu mataimaki. PDP ta kafa kwamiti wanda ya kun
APC, PDP, NNPP ADC, LP da dai sauran jam'iyyu duk sun fito da wadanda za su gwabza a zaben na 2023, inda kowace jam'iyya ke ci gaba shirin karbe kujerar Buhari.
Ga dukkan alamu har yanzun faɗi tashi ba ta ƙare ba a jam'iyyar PDP, kwamitin amintattu BoT sun gana da ɗan takarar shugaban ƙasa kan batun nemo mataimaki.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben shekarar 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce dole jam'iyyarsa ta yi iya kokarinta don ganin PDP bata karbi
Jam'iyyar PDP
Samu kari